Masu zanga-zangar sun shirya abinsu ne tun kafin lokacin, a cewar Michael van der Veen, yana mai cewa "'yan tsirarun" da suka shiga rigar zanga-zangar lumanar sun haɗa da masu tsattsauran ra'ayi.